Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ne bayan ta nakalto daga Risalehabe ta watsa rahoton fara aikin talbijin din Diyanet TV da ke karkashin kulawar ma'aiakatar da ke kula da harkokin addini a kasar ta Turkiya kuma wannan ya z one a daidai lokacin cika mako guda da tunawa da masallatai a kasar kuma an samu halartar wakilai da mahukumta na gwamnatin kasar da kuma na kungiyoyi masu zaman kansu a kasar ta Turkiya.
472666