IQNA

Kasuwar Baje Kolin Hotuna Kan Kudus A Lokacin Usmaniya

17:02 - October 03, 2009
Lambar Labari: 1832907
Bangaren kasa da kasa : Fara kasuwar baje kolin hotuna kan Kudus a lokacin dmulkin daular Usmaniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin Kur'ani a Iran Ikna ne bayan ta nakalto daga turkiyegazetesi ta watsa rahoto kan fara kasuwar baje koli ta nuna hotuna kan kudus a lokacin mulmi Usmaniya da kuma yadda hotunan ke bayyana yadda birnin yake a lokacin Daular da kuma yadda ya koma a halin yanzu a daidai wannan lokaci na mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila .kimanin hotuna dari da ashirin ne aka nuna da suka shafi birnin na Kudus mai tsarki da kuma yankunan da ke kewaye da birnin tun na lokacin daular Usmaniya.

472653

captcha