Ali Tani Alfadil shugaban da ke kula da harkokin takardu ya shaidawa cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna cewa; a yau ne wannan cibiya da ta kumshi koyar da kur'ani da harda a kasar ta Koweiti da sauran abubuwa da suka shafi addini . Ya kara da cewa: cibiyar koyar da kur'ani a Koweiti yana karkashin shirin ma'aikatar da ke kula da harkokin addini a kasar ta Koweiti. Ita ma jaridar koweiti ta kawo wannan labari.
473260