IQNA

An Kawo Karshen Gasar Karatun Kur'ani Mai Tsarki A Tsibirin Burnai

18:17 - October 04, 2009
Lambar Labari: 1833459
Bangaren kasa da kasa; An kawo gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a tsibirin Burnai a ranar Juma'a da ta gabata, wadda ta kebanci yara matasa 'yan kasar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na ma'ikatar kula da harkokin addini ta gwamnatin Burnai cewa; An kawo gasar karatun kur'ani mai tsarki da aka gudanar a tsibirin Burnai a ranar Juma'a da ta gabata, wadda ta kebanci yara matasa 'yan kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan gasar karatun kur'ani da ta kebanci matasa a kasar ta kayatar matuka.472980



captcha