IQNA

Gwamnatin Saudiyya Ta Daura Damarar Yaki Da Mabiya Ahlul Bait

18:16 - October 04, 2009
Lambar Labari: 1833460
Bangaren kasa da kasa; Jaridar Aljazira ta kasar saudiyya ta buga wata makala da cin zarafin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da su kansu limaman tsarki na ahlul bait (AS)
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; Jaridar Aljazira ta kasar saudiyya ta buga wata makala da cin zarafin mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah da su kansu limaman tsarki na ahlul bait (AS) lamarin da ke nuni da cewa Saudiyya tad aura damarar yaki da tafarkin gidan manzon Allah. Bayanin ya ci gaba da cewa tun shekaru 6 da suka gabata malaman wahabiya na kasar Saudiyya suka fara fitar da wasu irin fatawawoyi na kafirta mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah (SAW) 473013









captcha