IQNA

Za A Gudanar Da Taron Maulidin Imam Ali Rida (AS) A London

14:12 - October 05, 2009
Lambar Labari: 1833797
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da taron maulin Imam Ali Rida (AS) a birnin Loncdon na kasar Birtaniya, wanda cibiyar musulmi ta birnin ta shirya gudanarwa tare da hadin gwiwar mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na musulmin kasar Birtaniya mazauna birnin London cewa; Za a gudanar da taron maulin Imam Ali Rida (AS) a birnin Loncdon na kasar Birtaniya, wanda cibiyar musulmi ta birnin ta shirya gudanarwa tare da hadin gwiwar mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah. Bayanin ya ci gaba da cewa gudanar da irin wadannan taruka na daya daga cikin himmar cibiyar kula da ayyukan addinin musulunci a kasar ta Birtaniya, wadda take baiwa kowane bangaren musulmi hakkinsa. 473044


captcha