IQNA

Gwagwarmayar Labanan Ta Zama Makaranta Ga Al'ummar Yankin

14:08 - October 05, 2009
Lambar Labari: 1833810
Bangaren kasa da kasa; Samun nasarar da kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta yi kan yahudawan sahyuniya a yakin kwanaki 33 da suka kaddamar kan al'ummar Labanan, ya nuna karfin imanin mayakan kungiyar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; a wani bayani da shugaban kwamitin isar da sakonni addinin Musulunci na Iran ya gabatar, ya bayyana cewa; Samun nasarar da kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta yi kan yahudawan sahyuniya a yakin kwanaki 33 da suka kaddamar kan al'ummar Labanan, ya tabbatar da cewa wannan gwagwarmaya ta su ita ce babbar makatranta ta koyon nemn 'yanci a yankin gabas tsakiya. Bayanin ya ci gaba da cewa dle ne masu gwagwarmaya su koyi da hizbullah. 473776



captcha