IQNA

Baje Kolin Fasahar Musulunci Ta Farko A Barsalona

Bangaren kasa da kasa: Kasuwar baje kolin Fasahar Musulunci ta farko a Barsalona da duniya musulmi ta shirya.
Bayan ta nakalto daga majiyar watsa labarai ta Barcelona Reporter ,cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; burin gudanar da wannan kasuwar Baje kolin Fasahar Musulunci shi ne da kuma wadda aka gudanar a birnin Madrid shi ne nuna yadda fasaha a Musulunci ta samu karbuwa da zama da gindinta a tsawon tarihi da kuma yadda ake girmama wannan fanni mai girma da daraja a tsakanin al'ummomi daban-daban na duniya.

473606