IQNA

Shafin Internet Na palasdinu Yana Halarci Kasuwar Kafafen watsa Labarai Ta zamani

Bangaren ilimi" Shafin Internet Na palasdinu Yana Halarci Kasuwar Kafafen watsa Labarai Ta zamani.
Cibiyar watsa labarai ta Palasdinawa ce ta shiadawa cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna inda ita kuwa ta watsa labarin cewa: ta hanyar manyan harsunan duniya takwas ne da suka hada da Larabci,Farisanci,Turanci,rashanci,Faransanci.Malawi,Turkanci da Yaren Jodan Palasdinawa suka halarci kasuwar baje kolin kafafen watsa labarai irin na zamani da ci gaba.


473715