Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran Gazette Saudi cewa; An fara aiwatar da wani shiri na bayar da horo ga wadanda za su shiga gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da kasa a kasar Saudiyya. Bayanin ya ci gaba da cewa gasar za ta bangarorin karatu da kuma harda gami da haradar hadisai da tafsirin kur'ani. Kasashen musulmi da dama ne suke halartar wannan gasa da ake gudanarwa a kowace shekara. 474326