Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Iraki cewa; Tawagar ministocin kasar Iraki ta gudanar da wani zama na musamman tare da kwamitin da ke kula da harkokin gasar kur'ani na kasa, domin tattauna muhimman batutuwa da suka danganci gasar kur'ani da za a gudanar a kasar nan gaba. Baynain ya ci gaba da wannan shi ne karo na farko da za a gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki da za ta dukkanin bangarorin kasar. 474582