IQNA

15:16 - October 06, 2009
Lambar Labari: 1834394

Za A Gudanar Da Tarukan Tunawa Da Haihuwar Imam Rida (AS) A Hiveston

Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da tarukan tunawa da zagayowar haihuwar Imam Rida (AS) a cibiyar muslunci ta Hiveston.

Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamafanin dillancin labaran HBN cewa; Za a gudanar da tarukan tunawa da zagayowar haihuwar Imam Rida (AS) a cibiyar muslunci ta Hiveston. Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa Za a gudanar da tarukan tunawa da zagayowar haihuwar Imam Rida (AS) a cibiyar muslunci ta Hiveston. 474517
captcha