IQNA

Bukin Kawo Karshen Karatun Kur'ani A Burun'i

16:48 - October 06, 2009
Lambar Labari: 1834457
Bangaren kasa da kasa: cibiyar da ke kula da harkokin addini a Burun'I ta kawo karshe karatun kur'ani da ta shirya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a nakalto daga majiyar watsa labarai ta BruDirect cewa shugabannin cibiyar da ke kula da harkokin addini a wannan kasa ta Burun'I sun kawo karshen karatun kur'ani mai girma da suka shirya .Bayan kawo karshen karatun sun gudanar da bukin da suka gayyaci baki dake wajen wadanda suka halarci wajen karatun a jiya da kuma gabatar da jawabai masu gamsarwa.

474280

captcha