Bangaren kasa da kasa: sojojin mamaye bayan harin da suka kai wa kasar Iraki sun yi kokarin haddasa rikici da yakin basasa da na kabilanci da kuma na addini a tsakanin al'ummomi daban –daban na Iraki amma shiga tsakani da matsayin da marji'iya a birnin Najaf mai tsarki suka nuna sun hana kisan kiyashi da sabanin addini a kasar ta Iraki.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton da hujjatulla Islam Wamusulim Said Muhamma Alkhaidari dan majalisar dokoki a Irakin yana cewa; sojojin mamaye bayan harin da suka kai wa kasar Iraki sun yi kokarin haddasa rikici da yakin basasa da na kabilanci da kuma na addini a tsakanin al'ummomi daban –daban na Iraki amma shiga tsakani da matsayin da marji'iya a birnin Najaf mai tsarki suka nuna sun hana kisan kiyashi da sabanin addini a kasar ta Iraki.
474172