IQNA

An Gudanar Da taron Kin Jinin HKI A Gaban karamin Ofishin Jakadancinta A Turkiya

16:47 - October 06, 2009
Lambar Labari: 1834462
Bangaren kasa da kasa; daruruwan fararen hulka ne musulmi a kasar Turkiya sun gudanar da wani taro a gaban ofishin jakadancin harammatcciyar kasar Isra'ila a kasar ta Turkiya domin nuna adawarsu da yadda gwamnatin haramtacciyar kasar ke musanta masallacin Kudus.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga duniya bulteni ta watsa rahoton cewa: daruruwan fararen hulka ne musulmi a kasar Turkiya sun gudanar da wani taro a gaban ofishin jakadancin harammatcciyar kasar Isra'ila a kasar ta Turkiya domin nuna adawarsu da yadda gwamnatin haramtacciyar kasar ke musanta masallacin Kudus.

474168

captcha