Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce bayan ta nakalto da Anadolu Ajansi ta watsa rahoto kan yadda tsarin karatu da hardar kur'ani a wannan kasa a tsari irin na galgajiya yake da cewa; harda nadaga cikin sharidodinda ake gittawa yan makarantar hardar kur'ani a kasar Turkiya a tsarin karatu irin na galgajiya.
474146