Bangaren kasa da kasa: A wannan mako na tunawa da Masallaci ana gudanar da taro kan Ibada da Akhalaki a birnin Nilufar ba kasar Turkiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga yenibursa ta watsa rahoto da ke bayyana yadda a ke gudanar da taro kan Ibada da Akhalaki a wannan birni a daidai wannan lokaci na tunawa da makon masallaci a fadin kasar ta Turkiya. Wannan wata hanya ce ta bayyanawa al'umma muhimmancin yin Ibada da kuma kyawawan dabi'u da kuma yadda za a yi aiki da wadannan abubuwa biyu masu muhimmanci a aikace.
474130