Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar koweiti ta watsa rahoton cewa: ministan harkokin addini a kasar ta koweiti Sabah Ahmad Jabir Alsabah ya bada labarin cewa tabbas za a gudanar .Har ila yau ofishin da ke kula da takardun shirya wannan gasa da kuma lura da duk wani tsari kan gasar ya tabbatar da shirya wannan gasar ya shaida cewa wannan gasar za a gudanar da ita a tsakanin wadanda suka zo a matakin karshe na gasar da ficewa zuwa zagayen karshe.
474735