Bangaren kasa da kasa: a kasuwar baje kolin kayayyakin sadarwa irin na zamani an kaddamar da wani allo day a kumshi rayuwar shahid said Muhammad Bakir Sadr.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce daga falfajiyar da ake gudanar da wannan kasuwar baje koli a musalla Kudus ta watsa rahoto kan wani allo babba day a kumshi rayuwar wannan bawon Allah day a sadaukar da rayuwarsa da kuma bayar da gudummuwarsa wajen yada addini.Kuma wannan Allo hadin guiwar yan jami'a na Iraki da ke madarasar Imam Komeini ® da ke karkashin jami'ar Mustapha (SWA) Al'almi suka shirya mai suna Allon Tarihin Imam Shahid Muhammad Bakir Sadr.
474946