Bangaren kasa da kasa: Urwatul Wiska Shi Ne Sahi Farko Mafi Girma Na Internet day a shafi kur'ani A Afganistan.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoto daga gurin da ake shirya kasuwar baje kolin nuna kayan sadarwa irin na zamani a musalla kudus kan shafin Internet mafi girma a kasar Afganistan da kuma ya kumshi abubuwa da suka shafi kur'ani mai sunan shafin Urwatul Wiska. Kuma wannan na nuni da yadda aka bawa abubuwa da suka shafi addini muhimmanci a kasar ta Afganistan da kuma yadda al'ummar kasar suka ringumi harkokin addini da kuma yadda ilimin Internet ya ci gaba. Ga kuma yadda adrshin shafin yake: www.quran.af ko www.orvah.com
474932