IQNA

Za A Bude Baje Koli A Sabristan Kan Al'adun Iran A Tsawon Tarihi

Bangaren al'adu da fasaha: za a fara kasuwar baje koli da nuna al'dun Iran da kuma yadda hakan ya wanzu a Sabristan
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: wannan kasuwar baje koli da ofishin yada al'adun Iran a kasar ta Sabritan ta shirya zai nuna yadda al'adun Iran ya wanzu da kuma jima a tsakanin al'ummomi a tsawon tarihi kuma da yadda al'adun ran din ya taimakawa ci gaban al'ummomi na duniya.

474757