Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a nakalto daga ofishin hulda da jama'a ta jami'ar musulmi da al'dun cewa ta fitar da wani bayani kan yuyuwar samara da wata sabuwar Intifada matukar gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta ci gaba da yi wa masallacin Kudus hawan kawara da wuce gonad a iri da tsananin nunawa Palasdinu zalumci da killace su dare da rana ba jib a gani da kuma saurara masu. A yan kwanakin nan sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun yawaita kai hare'harte da muzgunawa musulmi masallata a birnin Kudus da hana su yin salla da sabke farali a masallacin ke duk wani Bapalasdine an hana shi shiga masallacin Annabi Ibrahim (AS) sai kawai bayahude.
474708