IQNA

Tawagar Kur'ani Ta Iraniyawa Ta Isa Sudan

13:17 - October 07, 2009
Lambar Labari: 1834782
Bangaren kasa da kasa: tawagar Kur'ani daga Jamhuriyar Musulunci Ta Iran ta isa kasar Sudan a wata ziyarar aiki.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoto kan isar tawagar Kur'ani ta Iran a ksar Sudan musamman birnin Khartum. Wannan tawaga ta isa kasar ta Sudan karkashin gayyatar Ibrahim Ansari darektan da ke kula da ofishin yada al'adun Iran a wannan kasa ta Sudan Kuma wannan tawagar ta kumshi Majid Sadik Zade da Tahir Nabiyi zade da Muhammad Sabze da suka yi fice ta fuskar zane na rubutun kur'ani.Kuma sun samu tarbe daga mahukumtan Sudan da kuma Iraniyawa da ke zaune a wannan kasa ta Sudan.

475010

captcha