Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait na kuna cewa; Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen larabawa Amr Musa ya yi Allawadai da ci gaba da killace msallacin Qods da yahudawan sahyuniya ke yi tsawon kwanaki. Bayanin ya ci gaba da cewa Amr Musa ya bayyana cewa za a dauki dukkanin matakai domin kawo karshen wannan aikin ta'addanci. 474933