IQNA

Kungiyar ISESCO Ta Yi Allawadai Da Killace Masallacin Qods

16:50 - October 07, 2009
Lambar Labari: 1834923
Bangaren kasa da kasa; Kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ta yi Allawadai da killace masallace Qods mai alfarma da sojojin yahudawan sahyuniya ke ci gaba da yi.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar saudiyya cewa; Kungiyar kula da harkokin ilimi da al'adu ta kasashen musulmi ta yi Allawadai da killace masallace Qods mai alfarma da sojojin yahudawan sahyuniya ke ci gaba da yi.Kungiyar ta ce wajibi ne day a rataya kan dukkanin musulmi su mike domin kare masallacin Qods daga shishigin yahudawan sahyuniya. 474910


captcha