Kamfanin dillanin labaran Iqna ya habarta cewa; An gudanar da gasar karatun kur'anin kur'ani mai tsarki a kasar Burnai, wanda kuma wannan shi ne karo na ashirin da biyu da ake gudanar da wannan gasa a kasar. Ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Burnai ce ta shirya gudanar da wannan gasar kur'ani kamar yadda saba yi a lokutan baya. An baya da kyautuka ga wadanda suka shiga cikin wannan gasa. 474835