Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga Nasij ya habarta cewa; Za a gudanar da wani taro da zai yi dubi kan yanayin al'dun musulunci a kasar Belgium, wanda kuma wannan shi ne karo na farko da za a gudanar da irin wannan zaman a kasar da zai samu halartar masana daga sassa daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa taron zai samu halartar musulmi da ma wadanda ba musulmi ba.474862