IQNA

Za A Gudanar Da Wani Baje Kolin Kayan Muslunci A Kasar Masar

16:50 - October 07, 2009
Lambar Labari: 1834928
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani baje kolin kayayyakin musulunci da suka hada da tufafin addini a kasar Masar, wanda kuma wannan shi ne karon farko da za a gudanar da irin wannan baje koli.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na jaridar Ahram ta kasar Masar cewa; Za a gudanar da wani baje kolin kayayyakin musulunci da suka hada da tufafin addini a kasar Masar, wanda kuma wannan shi ne karon farko da za a gudanar da irin wannan baje koli. Bayanin ya ci gaba da cewa baje kolin zai samu halartar mutane daga cikin kasar Masar da ma wasu kasashen larabawa. 474743


captcha