Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga yankin Farisa ta watsa rahoto kan wannan bugo na kur'ani inda hujjatul Islam Gulam Rida Muhammad Zade shugaban da ke kula da ofishin kula da harkokin addini a yankin ya bada labarin wannan sabon bugo a cikin tsari da salon rubutu na Shiraz da cewa hakan yana fito da abubuwa masu yawan gaske day a hada da al'adu da tarihi.
475720