Bangaren tunani: A baje kolin Farabi an aike da abubuwa masu yawan gaske kawai a fanning ilimi sanin halayyar dan adam da Musulunci an aike da makaloli 576.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ce ta watsa rahoton cewa; Ali Akbar Ali Khani shugaban da ke kula da wannan kasuwar baje koli ne ya bada wannan labari da yadda masu bukatar halartar wannan kasuwar baje koli suka amsa kiransu cikin sauki da kuma nuna amincewa da yardarsu kan wannan kasuwar baje koli da ta shafi ilimi da ci gaban dan adam ta dukan bangarori .
475223