IQNA

Doka Kan hana Albuzaranci a majalisa

14:40 - October 08, 2009
Lambar Labari: 1835089
Bangaren siyasa: Hujjatul Islam Nikunam ya yi imanin cewa hana almubazziranci a dokance zai taimaka wajen cimma burin da ake son cimmawa.
A wata tattaunawa ce da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna Hujjatul islam Nikunam ya bayyana a fili karara cewa: hana almubazziranci a tsakanin al'umma abu ne mai kyau amma aiwatar da doka kan wannan matsala zai taimaka ainin don haka yake kiran majalisa da ta yunkura kan wannan lamari duk da cewa a jawabin jagoran juyin juya halin Musulunci ya yi nuni da wannan lamari a lokacin sallar karamar salla da yadda lamarin ke bukatar lokaci kafin aga alamar cimma nasara.

475440

captcha