Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a iran Ikna ce daga Jodan ta watsa rahoto kan cewa: A kasar Oman ne za a gudanar da taro kan birnin Kudus har abada ta larabawa. Wannan taro zai tabo batutuwa masu yawan gaske da suka shafi rayuwar Palasdinawa da kuma halin da suke ciki na takurawa da kuma yadda shi kanshi birnin kudus ke ciki da kokarin yahudawan sahayoniya na canja yanayin birnin daga na Musulunci zuwa na Yahudanci.
475583