Bangaren kasa d akasa; Wasu daga cikin kasashen turai da suka daukar ma kansu tsananin gaba da addinin musulunci, sun sha alwashin yin amfani da dukkanin hanyoyin domin bata surar addinin musulunci a tsakanin al'ummominsu.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran irna cewa; Wasu daga cikin kasashen turai da suka daukar ma kansu tsananin gaba da addinin musulunci, sun sha alwashin yin amfani da dukkanin hanyoyin domin bata surar addinin musulunci a tsakanin al'ummominsu. Wasu daga cikin kasashen turai da suka daukar ma kansu tsananin gaba da addinin musulunci, sun sha alwashin yin amfani da dukkanin hanyoyin domin bata surar addinin musulunci a tsakanin al'ummominsu. 475279