IQNA

Za A Gudanar Da Wani Zaman Taro Kan Mu'ujizar Kur'ani A Kuwait

16:09 - October 08, 2009
Lambar Labari: 1835106
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taro na kara wa juna ilimi a kan ayoyin da suke tabbatar da mu'ujizar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wanda zai samu halrtar masana daga ciki da wajen kasar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga kamfanin dillancin labaran kasar Kuwait cewa; Za a gudanar da wani zaman taro na kara wa juna ilimi a kan ayoyin da suke tabbatar da mu'ujizar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wanda zai samu halrtar masana daga ciki da wajen kasar. Za a gudanar da wani zaman taro na kara wa juna ilimi a kan ayoyin da suke tabbatar da mu'ujizar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait, wanda zai samu halrtar masana daga ciki da wajen kasar.475411


captcha