IQNA

Shafukan Internet Na Musulunci Na Bukatar A Tallata Su A Duniya

16:07 - October 08, 2009
Lambar Labari: 1835108
Bangaren kasa da kasa; Akwai shafukan internet na muslunci da kur'ani a duniya masu yawa mma kuma rashin tallata su ya sanya da dama daga cikin masu yin amfani da internet bas u san su ba.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na tashar talabijin din almanar ta kasar Labanan mallakin kungiyar gwagwarmaya ta hizbullah cewa; Akwai shafukan internet na muslunci da kur'ani a duniya masu yawa mma kuma rashin tallata su ya sanya da dama daga cikin masu yin amfani da internet bas u san sub a, musamman ma mutanen yammacin turai wadanda ba su san addinin musulucin ba. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan na daya daga cikin abubuwan day a kamata a mayar da hankali kansu.475505




captcha