Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna Ce daga Sudan ta watsa rahoton cewa: wannan kasuwar baje kolin an bude tan e karkashin sa idon wasu daga cikin shugabannin da ke kula da harkokin al'adu a kasar da kuma jakadan kasar Iran da ke kasar ta Sudan. Mai kula da Ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar ta Sudan a lokacin da ke gabatar da jawabin bude wannan kasuwar baje koli ya yi sanu da zuwa da maraba ga baki na musamman na nesa da na kusa da suka halarci wannan guri da aka ware na musamman ya kuma yi bayani dangane da kasar Iran da ci gaban da ta samu ta fuskar al'adu da yada ilimi na addini a tsakanin kasashen duniya balantana a cikin kasarta.
476031