IQNA

Kaddamar Da Bongon Kur'ani Mai Shekaru Dari Takwas A Spain

15:57 - October 10, 2009
Lambar Labari: 1835758
Bangaren kasa da kasa: A Jami'ar kasar Spain ne aka kaddamar da wani kur'ani mai shekaru dari takwas a duniya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ne bayan ta nakalto daga majiyar gwamnatin hadeddiyar daular larabawa Wam ta watsa rahoto kan wannan kur'ani day a yi shekaru dari takwas a duniya .wannan na nuni da yadda Musulunci ya jima da kutsawa wannan kasa da kuma yadda tun wancen lokaci ake karatun kur'ani a wannan kasa ta yammacin Turai.

476232


captcha