Bangaren rahoto; Masallaci wata babbar cibiya ce mai matukar muhimmanci ga malamai wajen yin amfani da ita domin wayar da kan matasa.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga bangaren yada labaransa na birnin Tehran cewa; Masallaci wata babbar cibiya ce mai matukar muhimmanci ga malamai wajen yin amfani da ita domin wayar da kan matasa. Bayanin ya ci gaba da cewa malamai da dama suna yin amfani da masallatai wajen isar da sakonni addini, wanda kuma haka yana da matukar tasiri wajen wayar da kan matasa musamman. 475921