IQNA

Killace Masallacin Qods Zai Jawo Boren Palastinawa Karo Na Uku

16:57 - October 10, 2009
Lambar Labari: 1835783
Bangaren siyasa; Ci gaba da killace masallacin Qods da kuma wulakanta wannan masallaci mai alfarma zai yi sanadiyar barkewar boren palastinawa karo na uku.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa; limamin masallacn juma'ar Tehran na wannan mako ya habarta cewa; Ci gaba da killace masallacin Qods da kuma wulakanta wannan masallaci mai alfarma zai yi sanadiyar barkewar boren palastinawa karo na uku. Bayanin ya ci gaba da cewa Ci gaba da killace masallacin Qods da kuma wulakanta wannan masallaci mai alfarma zai yi sanadiyar barkewar boren palastinawa karo na uku. 476231
captcha