IQNA

An Fara Gudanar Da Zaman Taro Na Hauzar Birnin Kabul

Bangaren fikira da ilimi; An fara gudanar da zaman taro na babbar hauzar ilimi ta birnin Kabul na kasar Afganistan a yau, wanda ke samun halartar manyan malamai daga sassa daban-daban na kasar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na hadalkar cibiyoyin addini cewa; An fara gudanar da zaman taro na babbar hauzar ilimi ta birnin Kabul na kasar Afganistan a yau, wanda ke samun halartar manyan malamai daga sassa daban-daban na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka malamai da dama sun gabatar da jawabai gami da makalolin sda suka rubuta kan muhimmancin ilimi da nemnasa a cikin kasashen Musulunci. 476251