IQNA

Za A Gudanar Da Babban Zaman Majalisar Malamai Ta Kasar Turkiya

16:36 - October 11, 2009
Lambar Labari: 1836230
Bangaren kasa da kasa; Majalsar malaman addinin Musulunci ta kasar Turkiya za ta gudanar da babban zamanta a karo na hudu a birnin Ankara fadar mulkin kasar,
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto shafin inernet na kamfanin dillancin labaran Haber na kasar Turkiya cewa; Majalsar malaman addinin Musulunci ta kasar Turkiya za ta gudanar da babban zamanta a karo na hudu a birnin Ankara fadar mulkin kasar, wanda ma'aikatar harkokin kula da addinin muslunci ta kasar ta shirya gudanarwa. Bayanin ya cid a cewa wannan zama zai yi kan muhimman batutuwa na addini a kasar. 476592

captcha