Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna daga Labanon ta watsa rahoton cewa; Allama Fadallah babban marji'in yan shi'a a Labanon a cikin wani bayani kan mamaye Killace masallacin Kudus y ace wannan wani mataki ne na mamaye shi baki daya. Kuma ya fadi haka ner a lokacin hudubar sallar juma'a day a gabatar tare da kiran musulmi duniya da su gaggauta daukan mataki tun kafin guri ya kure masu kan wannan cin zalum da danniya da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ke nunawa palasdinawa da masallacin Kudus mai girma da kuma yadda yakai har sun killace shi amma tamkara an yi ruwa an kafe musulmi bas u cewa komi da maida martani .
476487