IQNA

Bai Dace Ba Majalisun Duniya Sun Gum Kan Take Hakkin Palasdinawa

Bangaren siyasa: shugaban komitin hadin kan majalisun dokoki na Iran acikin wani bayani da ga majalisun hadin guiwa ya bayyana cewa : bai dace ba majalisun dokoki sun gum bas u cewa komi kan zalumtar Palasdinwa.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a iran Ikna daga majalisara dokokin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta watsa rahoton cewa; shugaban komitin hadin kan majalisun dokoki na Iran acikin wani bayani da ga majalisun hadin guiwa ya bayyana cewa : bai dace ba majalisun dokoki sun gum bas u cewa komi kan zalumtar Palasdinwa. Tun lokacin da gwamnatin harmtaciyar kasar Isra'ila ta bullo da wani sabon salon kuntatawa Palasdinu gwamnatoci da majalisun dokoki kama daga na musulmi har zuwa sauran takwarorinsu na duniya sun gum bas u yin cokaci kan wannan lamari tamkar babu wani abu da ke faruwa a wannan yanki na duniya.



476517