Kamfanin dillancin labaran Iqn aya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran star cewa; Kotun tsarin mulkin kasar Turkiya da mafi yawan al'ummar kasar ba su amince da kayyade shekarun koyon kratun kur'ani mai tsarki a kasar ba, kamar yadda masu gaba da addini a kasar ke kokarin sakawa a cikin dokokin kasar. Kotun tsarin mulkin kasar Turkiya da mafi yawan al'ummar kasar ba su amince da kayyade shekarun koyon kratun kur'ani mai tsarki a kasar ba, kamar yadda masu gaba da addini a kasar ke kokarin sakawa a cikin dokokin kasar. 477003