IQNA

Za A Kaddamar Da fasaha A Kanada Kan Iran Kasar Musulunci

Bangaren ilimi da nazari" ofishin yada al'adun Iran a Kanada ne ya fitar da labarin kaddamar da fasaha kan Iran kasar Musulunci.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; ofishin yada al'adun Iran a Kanada ne ya fitar da labarin kaddamar da fasaha kan Iran kasar Musulunci. Wannan bukin kaddamar da fasaha kan matsayin kasar iran zai fito da sunan Iran da kuma fadakar da al'ummar kasar kanada cewa; Iran ta yi nisa ta fuskar fasaha da kuma ci gaban fasaha a wannan kasa.

477089