IQNA

Baje kolin Kayan Fasaha Na Zamani Wata Babbar Fursa Ce

Bangaren fasaha:kasuwar baje kolin kayan zamani wata babbar dam ace ga kafafen watsa labarai.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a Iran Ikna net a watsa rahoton cewa: a wata tattaunawa da suka yi da masu wannan cibiya sun bayyana masu yadda wannan kasuwar baje koli take wata babbar dama da kuma hanya ta binkasa ayyukan sadarwa ta hanyar da ta dace da kuma yadda hakan zai taimakawa aikin jarida da sadarwa a tsakanin kasashen kasashe musamman masu tasowea da kuma na musulmi .

477333