IQNA

An Buga Tare Da Yada Littafin Koyarwar Ahlul Bait (AS) A Saudiyya

13:50 - October 12, 2009
Lambar Labari: 1836658
Bangaren kasa da kasa; An buga tare da yada littafin koyar da tarbiya irin ta limaman gidan manzon (SAW) a kasar Saudiyya, wanda malamin nan mai suna Jalil Saqar dan kasar ta Saudiyya.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran Rasid na mabiya tafarkin iyalan gidan manzon Allah a kasar Saudiyya cewa; An buga tare da yada littafin koyar da tarbiya irin ta limaman gidan manzon (SAW) a kasar Saudiyya, wanda malamin nan mai suna Jalil Saqar dan kasar ta Saudiyya. An buga tare da yada littafin koyar da tarbiya irin ta limaman gidan manzon (SAW) a kasar Saudiyya, wanda malamin nan mai suna Jalil Saqar dan kasar ta Saudiyya.477125

captcha