IQNA

Za A Gudanar Da Baje Kolin Kayyakin Tarihin Iran A Paris

11:34 - October 13, 2009
Lambar Labari: 1837024
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani baje kolin kayyakin tarihin Iraniyawa a birnin Paris na kasar Faransa, da suka hada wasu daga cikin kayyakin da wani dan asalin kasar Iran ya gano da ke nuni dadewar tarihin kasar.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dilalncin labaran AFP cewa; Za a gudanar da wani baje kolin kayyakin tarihin Iraniyawa a birnin Paris na kasar Faransa, da suka hada wasu daga cikin kayyakin da wani dan asalin kasar Iran ya gano da ke nuni dadewar tarihin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa babbar manufar gudanar da wannan baje koli ita ce nuna tarihi na kasashen musulmi da suka hada na yankin gabas ta tsakiya da ke komawa kafin tarihin mulunci.477624
captcha