IQNA

Za A Gudanar Da Taro Kan Shahadar Imam Sadiq (AS) A New York

11:32 - October 13, 2009
Lambar Labari: 1837028
Bangaren kasa da kasa; Za a gudanar da wani zaman taron addini dangane da shahadar Imam Sadiq (AS) a birnin Washington na kasar Amurka, da zai samu halartar malaman addini da kuma jami'an cibiyoyin musulunci na kasar.
Kammfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran nasij cewa; Za a gudanar da wani zaman taron addini dangane da shahadar Imam Sadiq (AS) a birnin Washington na kasar Amurka, da zai samu halartar malaman addini da kuma jami'an cibiyoyin musulunci na kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa yanzu haka an kammala dukkanin shirye-shirye domin gudanar da wannan zaman taro. 477652

captcha