Bangaren kasa da kaa; An gudanar da wani zaman taro a kasar Jamus dangane da kayayyakin abinci na halal ga musulmi, domin sanin abin day a kamata musulmi ya ci na abinci ba tare da wata matsala ta haramci a cikinsa.
Kamfanin dillancin labaran Iqna ya nakalto daga shafin internet na kamfanin dillancin labaran cihan cewa; An gudanar da wani zaman taro a kasar Jamus dangane da kayayyakin abinci na halal ga musulmi, domin sanin abin day a kamata musulmi ya ci na abinci ba tare da wata matsala ta haramci a cikinsa. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan ba shi ne karo na farko da aka fara gudanar da irin wannan taro a kasashen yammacin turai ba, domin tantance wa muslmi abubuwa na halal a cikin abincinsu, musamman ma wadanda suke zaune a kasashen turan. 477727